An kashe dan majalisar jihar Taraba da aka yi garkuwa da shi

0
374
Hon. Hosea Ibi
Marigayin shine dan majalisar jiha mai wakiltar Takum 1 dake jihar Taraba.
Shi dai Honarabul Hosea Ibi, an sace shi ne a ranar 31 ga watan Disamba, 2017, inda wadanda suka yi awon gaba da shi suka bukaci gwamnati da ta biya su naira milyan 30 ko su kashe shi, inda kuma gwamnatin ta biya su amma duk da haka sai da suka kashe shi.
Gawan marigayin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here